Hausawa top tv
Hausawa top tv
  • 4 365
  • 40 340 927

Відео

Labaran Hausa 27/06/2024 Niger🇳🇪 'yan Ta'adda Sun kashe Sojoji (21) a Harin da suka kai musu cikin.
Переглядів 2,3 тис.2 години тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Zazzafan Martani Zuwa ga 'yan Ta'addan Niger🇳🇪 da suka Fasa Bututun Man fetur Dan a Saki Bazoum da..
Переглядів 12 тис.19 годин тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Tawaga Daga Benin🇧🇯 Sunzo Niger🇳🇪 Sulhu👂👈 26/06/2024
Переглядів 12 тис.2 години тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Labaran Hausa 26/06/2024 Niger🇳🇪 bayan Sako jami'an WAPCO daga Benin🇧🇯 Za'a Rage kudin Man fetur...
Переглядів 12 тис.2 години тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Benin🇧🇯 Niger🇳🇪 Zasu Zauna Sulhu👂👈💪 25/06/2025
Переглядів 11 тис.2 години тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Niger🇳🇪 An gano 'yan Ta'addan da Suka Fasa Bututun Man fetur 👂👈💪 25/06/2024
Переглядів 7 тис.4 години тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Labaran Hausa 25/06/2024 Niger🇳🇪 Harin da 'yan Ta'adda Suka kai bilma Tchiani ya gana da Ministocin
Переглядів 11 тис.4 години тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Niger🇳🇪 Zazzafan Martani ga Benin🇧🇯24/06/2024 👂👈💪💪
Переглядів 19 тис.4 години тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Labaran Hausa 24/06/2024 Niger🇳🇪 ta Bude kamfanin Man Fetur Nata na kanta Fira Minista Lamin Zeine.
Переглядів 11 тис.7 годин тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Kamfanin Faransa🇫🇷 Orano yayiwa Niger🇳🇪 Martani akan kwace Lasisin sa| Nigeria🇳🇬 Zata Harba Mutum...
Переглядів 9 тис.7 годин тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Benin🇧🇯 Niger🇳🇪 kasuwanci ya Ruguje👂👈👌 23/06/2024
Переглядів 9 тис.7 годин тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Labaran Hausa 23/06/2024 Niger🇳🇪 'yan Ta'adda Sun Fasa Bututun Man fetur👂👈 innalillahi Tchiani ya..
Переглядів 14 тис.9 годин тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Sakon Gaggawa Zuwa ga 'yan Niger🇳🇪👂👈👌 22/06/2024
Переглядів 5 тис.9 годин тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Neman Lasisin Hakar Uranium a Niger🇳🇪 ( Russia🇷🇺+China🇨🇳 ) 👂👈🤝
Переглядів 2,5 тис.9 годин тому
Hausawa top tv Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa ua-cam.com/channels/Fq7KKT4dPKTRRtDQEHfGuw.html #hausawatoptv #hausawatv #hausa
Benin🇧🇯 ta Saki jami'an WAPCO Niger🇳🇪👂👈💪 22/06/2024
Переглядів 7 тис.12 годин тому
Benin🇧🇯 ta Saki jami'an WAPCO Niger🇳🇪👂👈💪 22/06/2024
Labaran Hausa 22/06/2024 Niger🇳🇪 Sojoji Sun kama 'yan Ta'adda Dayawa, Tchiani da Fira Minista Lamin
Переглядів 15 тис.12 годин тому
Labaran Hausa 22/06/2024 Niger🇳🇪 Sojoji Sun kama 'yan Ta'adda Dayawa, Tchiani da Fira Minista Lamin
Sakon Gaggawa zuwa ga Makiya AES Niger🇳🇪 Mali🇲🇱 Burkina🇨🇲 Bayan Zargin juyin Mulki ga Ibrahim Traore
Переглядів 10 тис.12 годин тому
Sakon Gaggawa zuwa ga Makiya AES Niger🇳🇪 Mali🇲🇱 Burkina🇨🇲 Bayan Zargin juyin Mulki ga Ibrahim Traore
Niger🇳🇪 ta kwace Lasisin Kamfanin Orano na Faransa🇫🇷 Me Hakar Uranium a kasar bayan Sharadin data...
Переглядів 8 тис.14 годин тому
Niger🇳🇪 ta kwace Lasisin Kamfanin Orano na Faransa🇫🇷 Me Hakar Uranium a kasar bayan Sharadin data...
Labaran Hausa 21/06/2024 Niger🇳🇪🇳🇪👂👈
Переглядів 4,8 тис.14 годин тому
Labaran Hausa 21/06/2024 Niger🇳🇪🇳🇪👂👈
Rikicin Masarautar kano 20/06/2024 Gwamna ABBA ya bada Umarni a Fitar da Aminu Ado bayero daga gidan
Переглядів 2,2 тис.14 годин тому
Rikicin Masarautar kano 20/06/2024 Gwamna ABBA ya bada Umarni a Fitar da Aminu Ado bayero daga gidan
Lalata Bututun Man Fetur din Niger🇳🇪👈👂| Idrisa Madaki Dan Ta'adda | 20/06/2024
Переглядів 4,4 тис.14 годин тому
Lalata Bututun Man Fetur din Niger🇳🇪👈👂| Idrisa Madaki Dan Ta'adda | 20/06/2024
Zaman Sulhu tsakanin Benin🇧🇯 da Niger🇳🇪👂👈🤝 20/06/2024
Переглядів 16 тис.16 годин тому
Zaman Sulhu tsakanin Benin🇧🇯 da Niger🇳🇪👂👈🤝 20/06/2024
Labaran Hausa 20/06/2024 Niger🇳🇪 Alhamdulillah 👂👈🤲 Tchiani da Fira Minista Lamin Zeine Allah ya...
Переглядів 5 тис.16 годин тому
Labaran Hausa 20/06/2024 Niger🇳🇪 Alhamdulillah 👂👈🤲 Tchiani da Fira Minista Lamin Zeine Allah ya...
Niger🇳🇪 Dalilin dayasa aka Bawa Orano na Faransa🇫🇷 Damar Hakar Uranium 👂👈👌
Переглядів 3,1 тис.16 годин тому
Niger🇳🇪 Dalilin dayasa aka Bawa Orano na Faransa🇫🇷 Damar Hakar Uranium 👂👈👌
Benin🇧🇯 ta Yanke Hukunci akan jami'an WAPCO Niger🇳🇪 | Zargin juyin Mulki Burkina🇨🇲 bayan Traore yayi
Переглядів 19 тис.19 годин тому
Benin🇧🇯 ta Yanke Hukunci akan jami'an WAPCO Niger🇳🇪 | Zargin juyin Mulki Burkina🇨🇲 bayan Traore yayi
Labaran Hausa 19/06/2024 Niger🇳🇪 Fira Minista Lamin Zeine ya dawo daga Saudia🇸🇦Aikin Hajji bayan...
Переглядів 3,2 тис.19 годин тому
Labaran Hausa 19/06/2024 Niger🇳🇪 Fira Minista Lamin Zeine ya dawo daga Saudia🇸🇦Aikin Hajji bayan...
Al'kalan Kasar Niger🇳🇪 Sun Dauki babban Mataki akan Matsalar Shari'a 18/06/2024👂👈
Переглядів 5 тис.19 годин тому
Al'kalan Kasar Niger🇳🇪 Sun Dauki babban Mataki akan Matsalar Shari'a 18/06/2024👂👈
Niger🇳🇪 ta Gargadi kasar Faransa🇫🇷 Akan Uranium (Orano) 18/06/2024
Переглядів 6 тис.21 годину тому
Niger🇳🇪 ta Gargadi kasar Faransa🇫🇷 Akan Uranium (Orano) 18/06/2024
Labaran Hausa 18/06/2024 Niger🇳🇪🇳🇪👂👈💪 Alhamdulillah🤲
Переглядів 4,4 тис.21 годину тому
Labaran Hausa 18/06/2024 Niger🇳🇪🇳🇪👂👈💪 Alhamdulillah🤲

КОМЕНТАРІ

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 39 секунд тому

    Ya Allah katai maki Sojojin Niger 🇳🇪da👉🇧🇫da👉🇲🇱ya Allah karusa duk masu daukar nauyi dasujin dadin Abin dakefariwa A kasashen AES🇧🇫🇲🇱🇳🇪 da nageria👉 🇳🇬 musammama Arewa, Dan darajar annabi muhammadu Rasulullah s a w ameen, duk masoya annabi muhammadu Rasulullah s a w suce ameen

  • @RabiuAlio
    @RabiuAlio 19 хвилин тому

    ❤❤

  • @SaniAbubakar-lf7bu
    @SaniAbubakar-lf7bu 18 годин тому

    Dan tarwawe kokuma dan taadda qrshansa kunyya da nadarmar

  • @MoussaMoussaka-vq8pf
    @MoussaMoussaka-vq8pf 18 годин тому

    Karya kake

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 19 годин тому

    Mai baki ba za'a hanashi magana amma su kuma kama su yadace ayi kawai

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 19 годин тому

    Ba martani ne ya dace ayi musu ba akama shine zance

    • @AdamAAudiusoumn
      @AdamAAudiusoumn 19 годин тому

      @sahabibissala9101 Daniyar Hakan inshaallah addu, A mukeso

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv 19 годин тому

      @AdamAAudiusoumn 👍👍👍

  • @FarukuIbrahim-c8e
    @FarukuIbrahim-c8e 19 годин тому

    Amen suma Amen

  • @FarukuIbrahim-c8e
    @FarukuIbrahim-c8e 19 годин тому

    Amen suma Amen

  • @FarukuIbrahim-c8e
    @FarukuIbrahim-c8e 19 годин тому

    Amen suma Amen

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 19 годин тому

    'yan taaddan fa basudahankali Amma zasugane shayi ruwane

  • @abbacaradamou8647
    @abbacaradamou8647 20 годин тому

    Masha.allah

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 23 години тому

    Idan dan nijar hace bai dogara ga kasuwaci na tsakanin Bénin da nijar ba to da wace kasar ya dogara? Wanda har yanzu yunwa na faman illata takawan kasar ? Musaman ma a kwayuka wallahi akwai masu kwana uku babu anbunci to Taya zaka iya gyara masu wata gwamnati Domin kowa shi talaka ba ruwan sa da wata siyasa Idan ba lokacin ta yazo ba

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 23 години тому

    Duk wannan tataburzar wallahi China da faransa sune ummal aba'isa duk dan kar kasar ta tashi ga kanta. Duk inda nijar zata yunkura dan neman mafita to fa Sai china ta haddasa fitana dan dai nijar ta dinga Shiga mugun bashi

  • @amadoualfariibrahim1199
    @amadoualfariibrahim1199 День тому

    Sulhu da fatalwa. Moi, je ne suis pas là dedans, et d'ailleurs, vous alliez voir de quoi il s'agit,si vous, vous, vous. Vous êtes des inconscient, nous, nous, nous. Nous sommes des conscients, la preuve, plus de 300000 terroristes sont masqué cachée camouflé dans la zone des trois frontières, dans le liptako Gourma, vous les commerçants irresponsable véreux, c'est votre intérêt que vous voyez dans les transactions,pas l'intérêt du pays, malgré tout, vous devriez avoir du patriotisme, pour faire baisser les prix des denrées alimentaires, au moins, pour sacrifices à la nation, c'est vous qui êtes en spéculations spéculations spéculations, partout sur les prix des denrées alimentaires,la fermeture de la frontière via malanville, c'est un prétexte, un alibis,, vous êtes de nature récidivistes, à profiter d'une situation, pour faire monter les prix des produits de première nécessité, même les produits cultiver chez nous, sont chères,la viande, malgré que, nous avions les petits ruminants en consommation, c'est le même calvaire sur le marché,les détails n'en parlons pas,la preuve,la dernière fête de Tabaski, combien sont en prix les moutons 🐑🐏 sur le marché ????????. Malgré que, nous sommes producteurs des bovins grand et petit ruminants, la chèvre 🐐, jusqu'à 75000, à 100000 franc CFA, alors la chèvre 🐐 est importé au Niger ?????????. Donc, nous ne sommes pas des dupe. À bon entendeur salut, Au Niger, à chaque occasion qui se présente, tout le monde,se permet de mettre son prix à sa convenance, sur le marché, sans aucun contrôle de l'Etat, et ont nous dit que,l'Etat existe sur le contrôle des prix ???????. Faux et archi faux. Je l'assume en toute responsabilité responsable. De n'importe quoi.

  • @LaminouAbdoulmoumin
    @LaminouAbdoulmoumin День тому

    Macha allah

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 День тому

    Ya dace suyi sulhu matukar har kuma da gaske ne nijar suna kaso casa'in da Tara cikin tari na musulmi Amma abun bai bada mamaki domin kowa musulincin ko a baki be kai ba

  • @SaidouYaro-wv1se
    @SaidouYaro-wv1se День тому

    Malan Hassan mugodiya

  • @user-xp9jb5cb7j
    @user-xp9jb5cb7j День тому

    Mouna godia ❤❤❤❤

  • @OumarouHammadouAlio-kk7ex
    @OumarouHammadouAlio-kk7ex День тому

    Mâcha Allah

  • @najibLawal-gd4tv
    @najibLawal-gd4tv День тому

    Ai anti hadiza batayiwannan lalacewarba

  • @najibLawal-gd4tv
    @najibLawal-gd4tv День тому

    Ai anti hadiza batayiwannan lalacewarba

  • @MahmudAbdulKarim-tf9yw
    @MahmudAbdulKarim-tf9yw День тому

    Yayi président Idriss

  • @LaminouAbdoulmoumin
    @LaminouAbdoulmoumin День тому

    Dolle kouma akiyaye

    • @sahabibissala9101
      @sahabibissala9101 День тому

      Dolle ko to ai sai kuyi nawa ne koda tayar gari 2500 fa kilo shinkafa 850 to wa gari ya waya zaku gani Kada allah ya sa ku Bude iyaka jahili kawai

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv День тому

      @sahabibissala9101 🤔🤔

  • @abdourrahmanedoudou8629
    @abdourrahmanedoudou8629 День тому

    Dolle

  • @abdourrahmanedoudou8629
    @abdourrahmanedoudou8629 День тому

    dolle

  • @Ibrahimsaninakaulahakangiwa
    @Ibrahimsaninakaulahakangiwa День тому

    innalilahi wainnalih rajun Allah yakawomuku agaji da zaman lafiya niger

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 День тому

    👎👎👎👎👎👎👎

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 День тому

    😂😂😂 Allah ya sa mu gane alhakin talakawan kasa, duk da yake ta man fetur ce a kan gaba hum

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr День тому

    ALMUSTAFA.TANJA.MUHAMADU.SHIYAGINAMAI.ANIGER.TURAWA.SUKAJUYE.SHI.BAZUM.KARENFARAUTAR.TURAWANE

  • @user-pu8uy3dl8n
    @user-pu8uy3dl8n День тому

    Mu yan Tesker Allah ya isa an batama bazoum suna , shugaban dayake hannu ina yasamu damar hada baki da yan ta'adda Allah ya sakama Bazoum ga duk masu binchi da charri

  • @ShafiubinyunusShafiubiny-kn6gi

    Masha allah

  • @DadeIlliassou
    @DadeIlliassou День тому

    Les nouveaux groupes terroristes, pourraient-ils être capables de libérer bazoum là où les djihadistes des années n'ont pas pu tracer la frontière de la dite<<frontière de la république de l'azawad>>?ces groupes terroristes récemment fabriqués par la France, seraient bientôt aux mains de nos vaillants soldats sur le front. Nous souhaitions que la population du Niger soit sur le qui vive, être fortement mobilisée pour dénoncer tous les suspects. Ça serait la meilleur contribution pour la force de défense et de sécurité. Unis,nous vaincrons par la grâce de dieu !

  • @SaniAbubakar-lf7bu
    @SaniAbubakar-lf7bu 2 дні тому

    Ku qyale shedanu kucigaba da jawo rasha zuwar ga maadanammu allah yakare nijer

  • @SaniAbubakar-lf7bu
    @SaniAbubakar-lf7bu 2 дні тому

    Mogayan qasashan amerka da furec allah ya karyasu

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 2 дні тому

    👎👎👎👎👎👎👎👎

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 2 дні тому

    Hum ta tabbata dai cewar kasar Bénin ta ISA 😂😂 idan dai ubun be musu zafi to meyasa baza su mantawa da ita ba? Kuma wallahi da gaske ne mugun tsadar rayuwa musaman a jamais Komai be sayuwa babu wani muradin faransa zuwa ga nijar kuyi ta haukanku na banza

  • @sahihiyahausatv
    @sahihiyahausatv 2 дні тому

    Ma sha Allah, Fatan alkhairi

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 3 дні тому

    Masha Allah alhamdou lillah Allah moungodemaka da bamou Baba chani da chi da makarrabansa Allah Kara lafiya Allah doramou Kan makiyan ameen

  • @sahihiyahausatv
    @sahihiyahausatv 3 дні тому

    Fatan alkhairi

  • @user-ql9kl9xr3h
    @user-ql9kl9xr3h 3 дні тому

    Call russia niger to help you from hamble people

  • @user-ql9kl9xr3h
    @user-ql9kl9xr3h 3 дні тому

    Very much nicer niger as you do so

  • @user-jh9vn3fk3u
    @user-jh9vn3fk3u 3 дні тому

    Wana martani muda kayan mu.

  • @SurajoIliyasu-wh1ju
    @SurajoIliyasu-wh1ju 3 дні тому

    Babu wani anfani tattare da orano asalamesu kawai

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 3 дні тому

    ORANO, BA, Abundazasuyi inshaallah

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv 3 дні тому

      In sha Allah

    • @sahabibissala9101
      @sahabibissala9101 3 дні тому

      Dolle ma su yi wani dan kutun kuli ashirye ta ke dan kwato masu haqqin su

    • @AdamAAudiusoumn
      @AdamAAudiusoumn 3 дні тому

      @@sahabibissala9101 Ikon Allah toh wanehaki kakemagana?

    • @sahabibissala9101
      @sahabibissala9101 3 дні тому

      @@AdamAAudiusoumn kai in baka sani su Sun san me suke yi sa ido kawai kai kallo

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv 3 дні тому

      Allah ya kyauta

  • @SurajoIliyasu-wh1ju
    @SurajoIliyasu-wh1ju 3 дні тому

    Yakamata a zakulosu sufuskanci kuliya allah ya kare na gaba wanan rashiin kishin kasane da dabbanci

  • @oussmanebakary3407
    @oussmanebakary3407 3 дні тому

    Rachat yakamata ABA domin ita zata iya bamou Kayan kariyar kassa mafi inganci

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 3 дні тому

    Daga Algeria Wannan Ai laifin Benin ne inason talon yasani mu Yan Niger munagoyon Bayan gwamnatin C. N. S. P. dukrintsi inshaallah

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 4 дні тому

    Dan Allah Dan soyayarku da annabi muhammadu Rasulullah s a w, kudai, labarin Fasa bututun nan kunemomana wasu Labarun masu tsarki

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv 4 дні тому

      @Adam abu ne daya faru bawai be faru ba

    • @AdamAAudiusoumn
      @AdamAAudiusoumn 4 дні тому

      @@hausawatoptv Nasanyafaru ba, inanufin kunayada, Labarun karya bane afuwan inanufin Arika Nemo, sababin Labaru nayardadaku 100%100 Labarun ku, ingantatune

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv 3 дні тому

      To masha Allah Muna godiya 🤝🤝🤝🇳🇪🇳🇪💪

    • @AdamAAudiusoumn
      @AdamAAudiusoumn 3 дні тому

      @@hausawatoptv Inshaallah munatare daku👌

  • @bellonasir-tz6re
    @bellonasir-tz6re 4 дні тому

    Allah,yakremna,chugabnamu

  • @user-fl1sq5ey7p
    @user-fl1sq5ey7p 4 дні тому

    Vive cnsp